iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Saboda fargabar sake aukuwar intifada a watan Ramadan a bara kamar bara, 'yan sandan Isra'ila da  sojoji fiye da 3000 aka jibge a birnin Kudus, musamman a unguwar Bab al-Amoud.
Lambar Labari: 3487124    Ranar Watsawa : 2022/04/04